
30 Mayu 2024 - 09:49
News ID: 1462241
Gwamnatin Sahayoniyya ta kara yin wani sabon kisan kiyashi a yankin Al-Mawasi da ke cikin birnin Rafah, wanda a sakamakon haka ne fararen hula da dama da ba su kariya suka yi shahada tare da jikkatar wasu.
